Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Blog Directory  >  Blogging Blogs  >  Alfijir Media blogging Blog  > 

Alfijir Media Blog


alfijir.com
Alfijir.com is a non-profit website founded by us. By the first of 2023, we had the idea of setting up a website to share our knowledge about apps for Android and everything related to technology. And then Alfijir.com was born.
2023-10-23 00:51
Sojoji Sun Kashe Mayakan ISWAP 6 A Borno Sojojin Najeriya sun kashe mayakan ISWAP shida tare da fatattakar wasu da dama a wani harin kwantan bauna da kungiyar ta kai musu suna tsaksa&hellip&helli…Read More
2023-10-19 18:38
Kana cin abinci sau uku a rana? Ana ƙara samun fitowar bayanai game da wannan tsarin cin abinci.   Ana fada mana cewa karin kumallo shi ne abincin da ya fi matuƙar muhimmanci… Read More
2023-10-13 00:07
An Damfari Matar Sarkin Bichi Surukar Sarkin Kano, matar Sarkin Bichi ta maka abokin kasuwancinta a kotu kan damfarar kudin da ta zuba jari Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero Daga Lubab… Read More
2023-10-11 13:05
Cutar Diphtheria Ta Kashe Yara 117 A Yobe Kananan yara 117 sun rasu a Jihar Yobe a sakamakon kamuwarsu da annobar cutar Diphtheria mai sarke numfashi. DagaSani Saleh Chinade, Damaturu Kanan… Read More
2023-10-10 23:18
An yanke wa Manjo-Janar Umar Muhammad hukuncin daurin shekara bakwai kan satar dukiyar kamfanin kula da kadarorin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya Shugaban Alkalan Kotun sojin, Manjo-Janar Ja… Read More

Share the post

Alfijir Media

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×