Wajabcin Biyan Mai wankin Takalmi a Bakin Masallaci bada Izinin Mai Takalmi ba kamar yadda wasu Masu wankin takalma kanyi a Masallatan Cikin gari da Tasha. Tambaya Àllah Ya taimaki malam, na ajjiye takalmi na shiga sallah, kafin na fito sai na samu SHUSHAINA ya wanke shi, ya yi musu foolish, shin dole na biya …