An yanke wa Manjo-Janar Umar Muhammad hukuncin daurin shekara bakwai Kan Satar dukiyar kamfanin kula da kadarorin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya Shugaban Alkalan Kotun sojin, Manjo-Janar James Myam. (Hoto: Idowu Isamotu) DagaIdowu Isamotu Da Sagir Kano Saleh Kotun Sojin Najeriya ta yanke hukuncin daurin shekaru bakwai ga Manjo-Janar Umar Muhammad, tsohon Manajan Daraktan Kamfanin …