Yadda Kananan Yaran Arewa Ke Gararamba A Kudu Da Sunan Neman Kudi Ana kai su kudu a cikin motocin daukar dabbobi daga Arewa, wasunsu ba ba su ma san inda za su sauka ba Daga Abbas Ɗalibi, Legas A baya ko manya da matasa suka ce za su je Kudu neman kudi, iyaye da dama …