Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Sojoji sun kashe Æ´an bindiga fiye da 100 a Nigeria

Rundunar sojin Najeriya ta ce Kashe yan Bindiga Fiye da 100 a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara da ke Arewa Maso Yammacin kasar.   Wannan na zuwa ne bayan babban hafsan sojin Najeriyar, Janar Christopher Musa ya umarci dakarun su bi ƴan bindigar har maɓoyar su don kawar da su.   Rahotanni sun ce …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Sojoji sun kashe Æ´an bindiga fiye da 100 a Nigeria

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×