Jami’o’in Kasashen Waje 270 Ne Suke So Mu Ba Su Lasisi A Najeriya – NUC Hukumar ta ce tana nan tana nazari a kan bukatun nasu kafin ta ba su lasisin. Daga Chidinma C. Okeke Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) ta ce akalla jami’o’in kasashen waje 270 ne yanzu haka suke neman a …