Cutar Diphtheria Ta Kashe Yara 117 A Yobe Kananan yara 117 sun rasu a Jihar Yobe a sakamakon kamuwarsu da annobar cutar Diphtheria Mai Sarke Numfashi. DagaSani Saleh Chinade, Damaturu Kananan yara 117 sun rasu a Jihar Yobe a sakamakon kamuwarsu da annobar cutar Diphtheria mai sarke numfashi. Hukumar kula da lafiya a matakin farko …