Katsina Ta Kaddamar Da Dakarun Tsaron Al’umma 1,466 A yau Talata Gwamna Umar Dikko Radda ya jaogaranci kaddamar da jami’an tsaron na Community Watchcops su 1,466 daga fadin jihar. DagaAhmed Kabir S/Kuka, Katsina Jihar Katsina ta kaddamar da rundunar jami’anta na sintiri domin tunkarar matsalar tsaro da ’yan ta’adda da ke ci wa tuwo …