Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Rundunar Tsaron Najeriya Ta Ce Sun Hallaka Kimanin ‘Yan Ta’adda 50 A Jihar Imo

Rundunar Tsaron Kasar ta ce sun kuma cafke karin wasu ‘yan ta’adda guda dari da goma sha hudu.   ABUJA, NIGERIA – Daraktan cibiyar samar da bayanai na irin arangamar da dakarun kasar ke yi, Manjo janar Edward Buba ke bayyana hakan yayin da ya ke jawabi ga manema labarai a hedikwatar tsaron kasar da …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Rundunar Tsaron Najeriya Ta Ce Sun Hallaka Kimanin ‘Yan Ta’adda 50 A Jihar Imo

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×