Mutanen Jibiya Sun Fara Sare Bishiyoyin Kan Hanya Saboda Matsalar Tsaro Sun ce za su sare bishiyoyin dukkan hanyoyin shiga garin Daga Ahmed Kabir S/Kuka, Katsina A wani mataki na kare kansu daga kalubalen tsaro, mutanen Karamar Hukumar Jibiya da ke Jihar Katsina sun fara sare bishiyoyin manyan hanyoyin shiga garin. Sun ce sun …