Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Allah Ya Yiwa Sanata Dr. Bello Maitama Yusuf CON, ( Sardaunan Dutse ) Rasuwa A birnin Kano.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN   Allah ya yiwa Sanata Dr. Bello Maitama Yusuf CON, ( Sardaunan Dutse ) Rasuwa A birnin Kano, ya rasu Bayan Fama da gajeriyar rashin lafiya.   Sanata Bello Maitama Yusuf yayi sanata a jihar Jigawa, wanda ya bada gudumawa wurin taimakawa jama’an jihar sa ta Jigawa.   Muna …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Allah Ya Yiwa Sanata Dr. Bello Maitama Yusuf CON, ( Sardaunan Dutse ) Rasuwa A birnin Kano.

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×