Hukumomin sojin Najeriya sun ce za a Kwashe Wasu bama-bamai da basu fashe ba bayan sun gano su a wurin da fashewar bam ta tashi bisa kuskure a Ikeja, sama da shekaru 21, dasuka gabata. Fashewar wadda ta faru a ranar 27 ga watan Janairun 2002, a sansanin soji da ke Ikeja, ana kyautata …