Bai Kamata Shugaban Kasa Ya Rika Nada Shugaban INEC Ba – Jega Ya kuma bukaci a mayar da tura sakamakon zabe ta intanet ya zama wajibi Daga Abdullateef Salau Da Sani Ibrahim Paki… Read More
Muhimman Abubuwa 5 Kan Sabon Shugaban EFCC Ola Olukoyede Sakataren EFFC, Ola Olukoyede ya zama sabon shugabanta, Muhammad Hassan Hammajoda kuma ya zama sakatare Tsohon Sakataren Hukum… Read More
Hukumar kwastam a Najeriya ta ce ta kama duro 1,600 na tumatir ɗin da ya lalace wanda aka sanya cikin wasu kwantenoni guda 20 a jihar Legas. An kama kwantenonin ne a tashar jira… Read More
Wani ɓangare na harabar kotun ƙolin Najeriya da ke birnin Abuja ya kama da wuta a safiyar ranar Litinin. Shugaban Hukumar agajin gaggawa a Yanklin Birnin Tarayya, Abbas Idr… Read More
Masu haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba 30 ne suka mutu bayan ƙasa ta rufta kansu a ƙaramar hukumar Kuje da ke Abuja babban birnin Najeriya. Shugaban ƙar… Read More
Mutum uku sun rasu sakamakon mamakon ruwan sama da aka samu a yankin Dakingari na karamar hukumar Suru na jihar Kebbi. Jaridar Daily Trust ta ruwaito Shugaban karamar hukumar ta Suru… Read More
Alison-Maduke ta rike mukamin ministar mai a zamanin mulkin tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan daga 2010 zuwa 2015. WASHINGTON, D.C. — Wata kotu a Birtaniya ta tuhumi t… Read More
DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnati ta hana sayar da finafinai fassarar Indiya a Kano HUKUMAR Tace Finafinai ta Jihar Kano ta dakatar da sayar da finafinai fassarar Indiya da ma sauran… Read More
Hukumar kula da harkokin da sarrafawan tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA ta ce yawan man fetur da ake amfani da shi a ƙasar a kowacce rana ya ragu zuwa lita miliyan 46.34… Read More
YANZU-YANZU: Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta na INEC ya sanar da ranar 29 ga watan Maris a matsayin ranar Rantsar da zababbun gwamnoni a Najeriya. Read More
Kotun Masana’antu ta Ƙasa da ke zamanta a Kano, a yau Litinin ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta yi biyayya ga halin da ake ciki a da, na ayyana Muhuyi Magaji Rimingado da ta ko… Read More
Tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya miƙa takardar da ya cike da ke ƙunshe da bayanan kaddarorin da ya mallaka ga hukumar ɗa'ar ma'aikata CCB bisa tanadin shafi na s… Read More
Shugaban hukumar jarrabawar NECO (National Examination Council) professor Ibrahim Wushishi ya sanar da cewar dalibai miliyan daya da dubu dari uku ne suka zauna jarrabawar SSCE (Senior… Read More
An haifi Hajiya Hassu Iro Inko a watan Nuwamba 10, 1936, a garin kankia dake cikin Katsina. Ta fara karatun firamare a Mani (1942-44). Sannan ta cigaba da karatunta a Federal School Katsina… Read More
Dikko Umar-Radda, zaɓaɓɓen gwamnan jihar Katsina, ya ce gwamnatinsa za ta rungumi fasahar zamani wajen yaki da rashin tsaro a jihar. Umar-Radda ya bayyana haka ne a jiya… Read More
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce ta saka ranakun da za ta bayar da takardar shaidar cin zaɓe ga zaɓaɓɓun gwamnoni a jihohin ƙasar da aka gudanar da… Read More
Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na 'yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, wato zuwa 18 ga watan Maris INEC ta tabbatar wa da BBC ɗage za… Read More
Iyayen dalibin nan na Jami’ar Tarayya da ke Dutse ta jihar Jigawa a Nijeria, Aminu Azare, sun roki uwar gidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari da ta yi wa Allah da Girman Annabinsa, ta… Read More
Kungiyar kare 'yancin harkokin zamantakewa da na tattalin arziki ta SERAP, ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari da ya yi gaggawar janye ƙarin kuɗin wutar lantarki da aka yi ba b… Read More
An kalubalanci zaben fidda gwani a babbar kotun tarayya da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara, inda aka ba da umarnin sake gudanar da zaben fidda gwani. An sake gudanar da zaben ne a rana… Read More
18 Disamba 2022A Najeriya ɗalibai makafi na ƙorafi kan rishin koyar da darussan lissafi a wasu makarantu wanda hakan ke zama kalubale a gare su wajen samun illimi mai zurfi a kasar… Read More
Sa'o'i 8 da suka wuceHukumar zaɓe a Najeriya ta ce an kai wa ofisoshinta hari a faɗin ƙasar sau 50 daga 2019 zuwa 2022.A cewar bayanan da National Electoral Commission (I… Read More
AkpabioSa'a 1 da ta wuceKotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da wata babbar kotun tarayya a birnin ta yanke inda ta cire Godswill Akpabio a ma… Read More
– Shugaban hukumar yan sanda a kasar Najeriya mai suna Sifeto Janar Solomon Arase yace wanda za’a hana aikin bunburutun – Wani dan jarida mai suna Ibrahim Ma’azu Mada… Read More
– Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon jami’i mai hudda da jama’a na kungiyar yakin nean zabe na tsohon shugaban kasa Jonathan – A jiya ne aka aika mashi da sakon wanda shi… Read More
Congestion rocks the PVC registration centers, With just six days remaining to the end of the ongoing Continuous Voter Registration (CVR), Nigerians are in a last-minute rush to ensure that… Read More
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kashe ‘yan Boko Haram da dama a wani hari da ta kai ta sama a Dikwa na jihar Borno.
Hukumar NAFDAC ta kama rubabbun kayan ganyayyaki da dangoginsu da… Read More
– Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Yuri fertedov – Shugaban kasa Buhari ya bayyana cewa akwai wahala bin ka’idojin maido da kudaden – Ya nemi a hanzar… Read More