Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Blog Directory  >  Musa a zage - Blog  > 

Musa A Zage Blog


musaszage.com.ng
Musa S zage is an online and reliable resource based in Nigeria, headquartered at Kano. We design to supply our visitors with special focus on bringing current news in education, government and other private sectors and to transform the news into Hausa Language.
YAUDARA IRI UKU DA MAZA SUKE YIWA MATA DA KUMA IRI SALON MUGUN TAR SU DA SUKE YI.....   Duk Wata Mace A Rayuwa Matukar Ta Kai Munzalin Girma Kyakkyawa Ce Ko Akasi Ba Ta Rasa Masoyi Wanda Zai Ce Yana Sonta, Musamman A Lokacin Girma Kamar 16-17-18- 20 22, Kuma A Wannan Lokacin Ya'ya Mata Sunfi Farin Jini, Shiyasa Duk Wata Mace Da Ta Tsaya Ruwan Ido Ba Tayi Zaɓi Ba A Wancan Lokacin Takan Yi Nadama.  Shawara Ga Kowacce Mace Ta Yarda Da Kaddarar Ta Ta Zaɓi Mutumin Kirki Ta Cire Son Abin Duniya Matukar Akwai Sa
2023-08-17 14:33
  YAUDARA IRI UKU DA MAZA SUKE YIWA MATA DA KUMA IRI SALON MUGUN TAR SU DA SUKE YI.....Duk wata mace a rayuwa matukar ta kai munzalin girma Kyakkyawa ce ko akasi ba ta rasa masoyi… Read More
{YADDA AKE SUYA HANJI } By Msz.
2023-08-11 09:00
DABARUN SARRAFA NAMA* (SUYAR HANJI)Da farko dai zaku zauna dan Allah ki nutsu ki gyara hanjinki ki code kashin dake ciki ki wanke shi akwai wani abu acikin ciki ana ce masa littafi mai… Read More
Taufiqdata
2023-07-06 06:21
Assalamu Alaikum Ina Farin Cikin Gabatarmuku Da Wani Sabon Website Na Saida DATA Akan Farashi Mai Sauki. Da Farko Sunansa Shine👇👇👇        &nb&hell…Read More
YADDA AKE HADA BROADCAST A WHATSAPP.
2023-03-20 01:09
 Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.    &nbsp&hell…Read More
TWORTEX 6$ (INSTANT ) AIRDROP.
2023-03-20 01:02
 Twortex Exchange* idan Kai Rajista Yanzu Haka Zasu Baka Coin din Su Kyauta Zasu Baka Na Kimanin *$5.63 USDT*Zasu Tsara Exchange dinsu Kamar dai Yadda Aka Tsara Binance da Sauran Manya… Read More
Yadda Ake Dopsitig A Roqqu  Wallet.
2023-03-20 01:01
 baraba da zuwa wanan shafin namu mai albaraka . Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.  &nbsp&hell…Read More
Hijab Garkuwa Ne Ga Yar Macce.
2023-03-15 20:24
          Hijabi Garkuwa Ga Matan Kwarai A sakamakon rubutun da na yi kwanakin baya, sai wata baiwar Allah ta turo min da sako, ta kuma bukaci da na yi bayani f… Read More
YAU A KAGA SABON WATAN SALLAH KARAMA
2023-02-26 07:37
 Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar, abin da ke nufin za a yi Azumin Ramadana 30 a bana.Da ma masana ilimin taurari sun yi hasashen cewa ba za a ga jaririn… Read More
KALMOMI DA KISHIYOYINSU A YAREN INDIA.
2023-02-21 02:43
 KALMOMI DA KISHIYOYINSU A YAREN INDIASach = GaskiyaJhoot = Qarya.Badaa = BabbaChotaa = Qarami.Jameen = QasaAasmaan = Samaniya.Pyaar = SoyayyaNafrat = Qiyayya.Aadmee = NamijiAurat = Mac… Read More

Subscribe to Musa A Zage

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×