Sunan shiri : JALEBI.
Shekaran fita: 12/Oct/2018
Jaruman shiri: Varun Mitra,
Rhea Chakraborty
Digangana Suryavanshi
Sunan waka: PAL
Mawaka: Arijit sing,Shriya goshal
Lyrics Song
•Pal ek pal mein hi tham sa gaya.
*cikin dakika daya lokacin ya tsaya*
•Tu haath mein haath joh de gaya
*A yayin da kika bada hannunki cikin hannu na*
•Chalun main jahan jaaye tu
*zan biki duk inda kike son zuwa*
•Dayein main tere bayein tu
*zan kasance a daman ki,ke kuma zaki kasance a hagu na*
•Hoon rutt main hawayein tu sathiya
*ni yanayine ke kuma kece iskan wannan yanayin ya masoyiyata*
•Hasun main jab gaaye tu
*zanyi farinciki yayin da kike rera waka*
•Roun Main murjhaye tu
*zanyi kuka yayin da ranki ya baci*
•Bheegun main barsaye tu sathiya
*ki Zama Ruwan Sama ki jika ni ya masoyiyata*
•Saaya mera hai teri shakal
*fuskar ki shine inuwa na*
•Haal hai aisa kuch aaj kal
*haka yanayin yake yau da gobe*
•Subah main hoon tu dhoop hai
*nine sanyin safiya ke kuma hasken rana mai bayyana*
•Yeh tera saath khoob hai humsafar
*wannan dangantakar ta kayartar kuwa*
•Tu ishq ke saare rang de gaya
*ka bani dukkan wani launi na soyayya*
•Phir kheeck ke apne sang le gaya
*sannan ka ja ni ka tafi da ni*
•Kahin pe kho jaaye chal
*muje inda zamu bace*
•Jahan yeh rukh jaaye pal
*inda shi kanshi lokaci zai tsaya*
•Khabi na phir aaye kal sathiya
*ta yadda koda gobe ma bazata kara zuwa ba ya masoyina*
•Ek maange agar sau khwaab doon
*idan kika bukaci mafarki to zan baki mafarkai dari*
•Tu rahe khush main aabad hoon
*ina cikin albarka idan kina farinciki*
•Tu sab se juda juda sa hai
*kece na daban ne akan wasu*
•Tu apni tarah tarah sa hai
*ke tamkar ni kike*
•Mujh lagta nahi hai tu doosra
*banji akwai na biyu(tsakanin ni da kai)*.
•Pal ek pal mein hi tham sa gaya.
*cikin dakika daya lokacin ya tsaya*
•Tu haath mein haath joh de gaya
*A yayin da kika bada hannunki cikin hannu na*
•Chalun main jahan jaaye tu
*zan biki duk inda kike son zuwa*
•Dayein main tere bayein tu
*zan kasance a daman ki,ke kuma zaki kasance a hagu na*
•Hoon rutt main hawayein tu sathiya
*ni yanayine ke kuma kece iskan wannan yanayin ya masoyiyata*
•Hasun main jab gaaye tu
*zanyi farinciki yayin da kike rera waka*
•Roun main murjhaye tu
*zanyi kuka yayin da ranki ya baci*
•Bheegun main barsaye tu sathiya
*ki zama ruwan sama ki jika ni ya masoyiyata*
.💖💖💖💘
Fassara: Ikramkhan Veer