Yadda Dandazon Al’ummar Musulmi Suka Gudanar Da Zagayen Mauludin Manzon Allah ﷺ A Karamar Hukumar Zuru. Duban-dubatar al’ummar musulmi ne suka gudanar da zagayen M… Read More
Rundunar tsaron kasar ta ce sun kuma cafke karin wasu ‘yan ta’adda guda dari da goma sha hudu. ABUJA, NIGERIA – Daraktan cibiyar samar da bayanai na irin arangamar… Read More
An Kai Wa Gwamnan Kogi Hari A Hanyar Abuja Ba za mu bari miyagun ’yan sisaya su rusa zaman lafiyar da aka ci moriyarsa a jihar tsawon shekaru takwas ba. Daga Ishaq Isma’il Musa… Read More
Yadda Zamfarawa Suka Yi Addu’o’in Neman Zaman Lafiya Al’ummar Zamfara sun gudanar da addu’o’i na musamman a fadin jihar domin samun cikakken tsaro da zaman laf… Read More
A Guji Leka Wayar Miji —Kwankwaso Ga Mata Kwankwaso ya gargadi ‘zawarawa’ da gwamnatin Kano ta yi wa auren gata su nesanci duba wayar abokan zamansu domin a zauna lafiya… Read More
Rundunar sojin Najeriya ta ce kashe yan bindiga fiye da 100 a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara da ke Arewa Maso Yammacin kasar. Wannan na zuwa ne bayan babban hafsan sojin Najer… Read More
Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim ya kai ziyarar gani da ido yayin da shirye-shiryen auren Matasa da Zawarawa a Kano yayi Nisa. Kamar yadda kuke gani, ga Shehin Malamin nan kusa da buhunhunan s… Read More
Ƴan bindiga sun sace kimanin dalibai mata biyar na jami’ar da ke Dutsinma a jihar Katsina. BBC ta gano cewa lamarin ya faru ne a cikin dare da misalin karfe biyu a ɗa… Read More
Masarautar Gumel Ta Fitar Da Dokokin Mallakar Amarya A Sauƙaƙe Masarautar Gumel dake Karamar Hukumar Gumel a Jihar Jigawa ta Fitar da Wasu Dokoki da ƙa’idoji na… Read More
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bukaci gwamnatin tarayya ta gudanar da cikakken bincike game da wata tattaunawar sulhu a boye da ake yi da Yan bindiga a jihar. Rahotanni sun bayyana c… Read More
Former presidential media aide, Bashir Ahmad has reacted to the decision of Kano State Governor, Abba Yusuf to sack a commissioner who threatened the judges presiding over the state govern… Read More
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA sun ce sun kama bama-bamai kimanin 399 daga hannun wani mutum a kan hanyar Mokwa-Jebba a ranar 7 ga watan… Read More
Mutum uku sun rasu sakamakon mamakon ruwan sama da aka samu a yankin Dakingari na karamar hukumar Suru na jihar Kebbi. Jaridar Daily Trust ta ruwaito Shugaban karamar hukumar ta Suru… Read More
Gwamnan jihar Katsina, Umar Dikko Raɗɗa ya ce ya ba da umarnin raba shinkafa buhu 40,000 nan take, ga al’ummar jihar da nufin rage raɗaɗin matsin rayuwa bayan cire… Read More
A daren Alhamis ne, ƴan bindiga waɗanda ake zargin mayaƙan Boko Haram ne suka sako matan da suka sace daga wani ƙauye na ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno. … Read More
Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto daya daga cikin ‘yan matan makarantar Chibok, wadda mayaƙan Boko Haram suka sace bayan shafe shekaru tara a hannunsu. Gidan talabijin… Read More