Bai Kamata Shugaban Kasa Ya Rika Nada Shugaban INEC Ba – Jega Ya kuma bukaci a mayar da tura sakamakon zabe ta intanet ya zama wajibi Daga Abdullateef Salau Da Sani Ibrahim Paki… Read More
Muhimman Abubuwa 5 Kan Sabon Shugaban EFCC Ola Olukoyede Sakataren EFFC, Ola Olukoyede ya zama sabon shugabanta, Muhammad Hassan Hammajoda kuma ya zama sakatare Tsohon Sakataren Hukum… Read More
An Damfari Matar Sarkin Bichi Surukar Sarkin Kano, matar Sarkin Bichi ta maka abokin kasuwancinta a kotu kan damfarar kudin da ta zuba jari Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero Daga Lubab… Read More
Abin Da Ya Sa A Yanzu Buhari Yake Rayuwar Nadama — Solomon Dalung Buhari mutumin kirki ne wanda ya aminta da makusantansa amma suka bata masa suna. Tsohon Ministan Wasanni da Ci gaban… Read More
An yanke wa Manjo-Janar Umar Muhammad hukuncin daurin shekara bakwai kan satar dukiyar kamfanin kula da kadarorin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya Shugaban Alkalan Kotun sojin, Manjo-Janar Ja… Read More
Buhari ya taya Yana tayaku Murnan Yanci, Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya miƙa sakonsa na murnar bikin cika samun ƴancin kai ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma al&r… Read More
DA DUMI DUMINSA: El-Rufai Ya Watsar Da Kujerar Minista Da Tinubu Ya Ba Shi Daga Comr Nura Siniya Tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai, ya yanke sha’awar cewa ba zai kar… Read More
Ƙungiyoyin magoya bayan NNPP a Katsina sun amince da korar Kwankwaso tare da shan alwashin ƙona jar hula Gamayyar ƙungiyoyin magoya bayan jam’iyyar NNPP a jihar… Read More
Alison-Maduke ta rike mukamin ministar mai a zamanin mulkin tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan daga 2010 zuwa 2015. WASHINGTON, D.C. — Wata kotu a Birtaniya ta tuhumi t… Read More
Tsohon gwamnan na jihar Kano ya ce, tunda yanzu shi ne ke kula da lamurran jam'iyyar, to Kwankwaso zai iya sauya shekarsa. Ganduje ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da wasu kafafen ya… Read More
Majalisar Dattawan Najeriya ta tantance ministoci 14 cikin 28 da Shugaban kasar Bola Tinubu ya aika mata, ciki har da tsohon Gwamnan Jihar Ribas Nyesome Wike. To sai dai ‘yan siyasa d… Read More
An haifi Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Maris na shekarar 1952 cikin birnin Legas, Bola Tinubu musulmi ne kuma ya halarci makarantar firamare mai suna St. John's Primary School, da ke Arol… Read More
Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai fara aikinsa a matsayin shugaban Najeriya da ganawa da gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele da kuma Babban Jami’in Rukunin Kamfanin M… Read More
Zababben shugaban kasa, Sen. Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ma’aikatan Najeriya da albashi mai kyau tare da kula da hakkin su da bunƙasa tattalin arzikin su, Ya ba da wannan t… Read More
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai tabbatar da sake fasalin Najeriya cikin watanni shida na mulkinsa idan an zabe shi, Ya bayyana haka ne a babban ta… Read More
8 Janairu 2023Gwamnatin jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa aka cire Wazirin Bauchi, Alhaji Bello Kirfi daga mukaminsa na Waziri.Gwamnatin ta ce… Read More
– Sanata Ben Murray Bruce yace Tsohon Shugaban Kasa, Jonathan Goodluck ya taka rawar gani lokacin mulkin sa – Yace shi Shugaba Jonathan aiki yayi, bai tsaya daura laifi bisa kowa… Read More
– Tsohon Ministan shiri na kasa, kuma tsohon shugaban hukumar PPPRA ya sayi gidan Naira Miliyan 836.8 a Panama – Bayanai akan Gbadomosi sun fito ne daga takardun Panama Rasheed G… Read More
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kashe ‘yan Boko Haram da dama a wani hari da ta kai ta sama a Dikwa na jihar Borno.
Hukumar NAFDAC ta kama rubabbun kayan ganyayyaki da dangoginsu da… Read More
– Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce zai yi dukkanin iyawarsa ya ga cewa babu wani guri da ya ke dayan kungiyyar Boko haram inda ace shine shugaban kasa – Ati… Read More