Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Samu Damar Fita Waje, Bayan Da Gwamnati Ta Sake Masa Fasfo Nashi.Alfijir Media · 20:34 03 Oct 2023Mahukunta Nijeriya sun saki fasfo ɗin Sheikh Ibrahim Zakzaky. Daga Fatima Nuraddeen Dutsin-ma. “A wani rahoto dake Bayyana mana yanzu haka cewa mahukunta Nijeriya s… Read More