China Za Ta Ci Gaba Da Aikin Titin Jiragen Kasa A NajeriyaAlfijir Media · 14:28 20 Oct 2023Gwamnatin China ta amince da komawa cikin yarjejeniyar karasa aikin shimfida titin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kano da kuma wanda ya tashi daga Fatakwal zuwa garin Maiduguri. China… Read More