Mai Martaba Sarkin Gombe Alhaji (Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CFR, Ya Tabbatar da Sarautu Ga ‘Yan Uwansa Mata Su Goma Sha Daya (11) 1* Sarauniyar Wajen Gombe÷ Hajiya Dr. Amina J. Mohammed. Mataimakiyar Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya. 2* Magajiyar Gombe÷ Hajiya Fatima Shehu Abubakar. ‘Yar Sarkin Gombe Shehu Abubakar, Maidakin Dr. Abubakar …