Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Rashin hadin kan gwamnatoci dama ce ga Yan Bindiga

Masana kan al’amuran tsaro sun yi gargadin cewa Rashin Hadin Kan Gomnatoci aiki tare tsakanin hukumomin gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan kokarin samar da tsaro a yankin Arewa maso Yamma, zai mayar da hannun agogo baya, sannan ya bai wa yan bindiga damar cin karensu ba babbaka. Masanan suna mayar da martani ne kan …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Rashin hadin kan gwamnatoci dama ce ga Yan Bindiga

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×