Ticktok igiyace daga cikin igiyoyin shedan Amfaninsa kadanne ga mumini
Haramunne yin ticktok ga Wanda baida tabbacin cewa bazaiga haramun ko saudayaba Acikinsaba
Wato idan mutum yasan cewa idan yabude zaiga wata mace tana rawa ko Kuma tasaka sutura Mai jawo sha'awa kalas harammunne ya ringa shigarsa saidai idan yashiga din zabi hanyarda bazai ga haramunba wannan ya inganta gareshi
Related Articles
Haramunne sister Mai da'awar shi'anci tayi bidiyo tana murmushi da dariya da barkwanci da wasa da surun banza a ticktok sabida Hakan kirane ga babban sabon ubangiji sannan idan sister tasan wannan hukunci Kuma tacigaba toh ita fasiqace Mai bayyana sabon Allah
Creadt Sheikh Hussaini Mukhtar