Sunanta Dunya Abo Mushin, wacce ita kaɗai ta tsira a cikin gidan su da Isr**la ta harba makami mai fashewa, kowa ya mutu a gidan banda ita, sai dai ta rasa ƙafar ta guda ɗaya.
Wannan yasa aka kaita Asibitin Al-Naseer don jinyar ƙafar ta, ƙarshe ta rasa ranta sakamakon Hare haren da Dakarun Shaidan suka kai cikin Asibitin.
Related Articles
Muna roƙon Allah ya karɓa mata haƙƙin ta da kansa tun anan duniya, ya cigaba da baiwa Dakarun Musulunci Nasarar hallaka ƴan ta'addan.
Daga Muhd Bala Afuwa