Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

N-Power Update: Abubuwa 5 da ake Bukaga ga duk wadda ya cike N-Power, yi maza kasan su

ABUBUWA 5 DA AKE BUKATA A LOKACIN APPLICATION NA #Npower IDAN KASA BAKADA SU KANEMA KAFIN LOKACHIN

1. Idan Kanada Degree, NCE Ko ND To Zaka Iya Apply Na N-Teach Ko N-Agro

2. Idan Kanada Degree, HND Ko ND A Bangaren Health To Kayi Apply Na N-Health.
N-agro ko N- teach

3. Idan Kanada SSCE Kuma Zakayi Apply Na N-Knowledge (N-Creative, N-Tech Hardware Ko N-Tech Software) Ko Kuma N-Build.

4. Sannan Ana Bukatan Wadannan;
a. BVN
b. NIN
c. Account Number
d. Bank Name
e. Account Name
f. Name Of Institution Attended
g. Course
h. Year Of Graduation 

4. Sannan Zakayi Uploading Na Wadannan:
a. Passport
b. National ID Card
c. Highest Qualification
d. Indigene Form/Declaration Of Age
e. NYSC Certificate (Masu Degree/HND)

5. Sannan Shekarun Ka Kar Su Wuce 36 (18-40)

Za'a Bude Portal Din A Watan January 2024 Sannan Kuma Za'a Fara Biya A march 2024 insha Allah.


This post first appeared on Daily News, please read the originial post: here

Share the post

N-Power Update: Abubuwa 5 da ake Bukaga ga duk wadda ya cike N-Power, yi maza kasan su

×

Subscribe to Daily News

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×