Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Ga waÉ—anda suka cike Application na 3MTT.


Ga waɗanda suka cike Application na 3MTT.

YADDA ZAKU GANE CEWA KUNA CIKIN FIRST BATCH KO KUMA BAKA CIKI. 

1. Kayi login na 3MTT profile ɗin ka da password da Email da kayi amfani da shi lokacin verification.

2. A dashboard na profile din ka, sai ka duba Application status. 

3. Idan kaga “You’re part of our 3MTT Learning community and will be in queue for future phases of 3MTT training program.” wannan yana nuna cewa anyi approving application ɗin ka.

4. Idan kuma kaga rubutun watan Application status bai chanza ba daga wanda kake gani a baya, wato “Welcome to 3MTT! Please complete the steps below to finish your profile. Once done you'll be ready for your learning adventure.” wannan yana nuna Application ɗin ka is still under process. But still check your EMAIL




This post first appeared on Daily News, please read the originial post: here

Share the post

Ga waÉ—anda suka cike Application na 3MTT.

×

Subscribe to Daily News

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×