Abdussalam Abubakar Ga Tinubu: Ƴan Nijeriya Fa Na Son Ganin Canji Na GaggawaAsua Daily Post · 02:38 12 Sep 2023Tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara himma wajen kawo sauyi a kasar, yana mai cewa ƴan Najeriya na son ganin an samu sauyi cikin gaggawa… Read More