Jimillan tsaffin masu farar hulan da taimakawa soji wajan yaki da Boko Haram watau Civilian JTF guda 250 sun karashe wa’adin horon Soja kuma sun shiga aikin Soja yanzu. Gwamnan Jihar Barno Kashim Shettima ya sanar da hakan a ranar juma’a ,22 ga watan yuli
Related Articles
The post Civilian JTF 250 sun shiga aikin Soja appeared first on News Africa Now.