NA Cire Talla Wanda ya Dauki Fansar Sojoji a Abia: Kakakin rundunar sojan Najeriya Birgediya Janar Mohammed Yerima ya yi magana a kan wani zato da Sahara Reporter ta yi kan aikin NA a karamar hukumar Ohafia ta jihar Abia. A cewarsa, an ja hankalin Sojojin Najeriya zuwa ga wani labari da ke zagayawa a […]