GWAMNAN KANO YAYI ABIN A YABA Bugu da ƙari cikin zaman da majalisar zartarwa ta gudanar a jiya laraba karkashin jagoranci na, majalisar zartarwa ta amince da abubuwa kamar haka: 1- Mun saki kuɗi kimanin miliyan ɗari 8 da 54 (854m) domin fara gudanar da bikin auren zawarawa a jihar Kano. 2- …