Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Manyan Jahohi 19 da ke Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya ta yi gargadi, cewa Manyan Jahohi 19 da garuruwa 56 a sassa daban-daban na kasar, za su yi fama da mamakon ruwan sama, wanda zai iya haddasa ambaliya a cikin wannan wata na Agusta da ake ciki. Don haka an bukaci jama’a, musamman ma wadanda ke zaune a …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Manyan Jahohi 19 da ke Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×