Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Yau wa’adin ECOWAS kan sojojin Nijar ke cika, Shiga ka gani

Yayin da wa’adin kwana bakwai da ƙungiyar Ecowas ta bai wa sojojin da suka ji juyin mulki a Nijar su mayar da mulki ga hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum ke cika, duka ɓangarorin biyu na tsaka mai wuya wajen ɗaukar mataki na gaba kan wannan dambarwa.   A yammacin Lahadin makon jiya ne, shugaban ƙungiyar …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Yau wa’adin ECOWAS kan sojojin Nijar ke cika, Shiga ka gani

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×