Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Wani ɗan ƙaramin jirgi mai saukar angulu ya yi haɗari a Legas

Wani ɗan ƙaramin Jirgi Mai Saukar angulu da ya yi haɗari a Legas ya tayar da hankulan mazauna yankin An yi nasarar ceto mutanen da ke ciki da rayukansu duk da kamawa da wutar da jirgin ya yi jim kaɗan bayan faɗuwarsa Hukumomi sun ce haɗarin ya rutsa da ‘yan Najeriya da wasu ‘yan ƙasashen …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Wani ɗan ƙaramin jirgi mai saukar angulu ya yi haɗari a Legas

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×