Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Likitoci Na Shirin Shiga Yajin Aiki a Jahohi 2023

Ba kamar malaman jami’a ba, liktoci ba kasafai su suka fiya tafiya yajin aik! ba, sai dai suna yawan amfani da barazanar zuwan dan biya musu bukatu Likitoci Masu Shirin Kwarewa (Nass) ne daga asibitoci da cibiyoyin lafiya a fadin Nigeria ke shirin shiga yajin fita aiki Likitocin na taimakawa mutuka gaya musamman wajen duba marasa lafiya, duba da karancin manyan ko kuma wanda suka kware A Abuja – Kungiyar likitanci masu shirin kwarewa NARD, tayi gargadin shiga yajin aik1 in har gwamnati ta gaza biya mata bukatunta. Kungiyar a cikin wasikar da ta aikewa ministan lafiya na tarayya Nigeria, Osagie Ehanire a ranar Litinin dinnan wadda shugaban kungiyar ya sawa hannu, tace zata fara yajin A ranaku masu zuwa



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Likitoci Na Shirin Shiga Yajin Aiki a Jahohi 2023

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×