Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Mu muka kai harin da ya kashe 'yan sanda uku a Masar - IS


Ƙungiyar IS ta ce ta ƙaddamar da wani hari ranar Juma'a kan wani shingen bincike a garin Isma'ilia da ke Masar inda wasu ƴan Sanda Uku suka mutu.

Shi ne hari irinsa na farko da aka kai a Masar cikin shekaru uku, ko da yake ana ci gaba da samun tashin hankali a yankin Sinai mai maƙwabtaka.

Ƴan Sanda sun ce sun kashe wani mahari, guda kuma ya tsere.



This post first appeared on Duniyar Net, please read the originial post: here

Share the post

Mu muka kai harin da ya kashe 'yan sanda uku a Masar - IS

×

Subscribe to Duniyar Net

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×