Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Yadda Za'a Maido Da Budurcin 'Ya Mace Ta Dawo Tamkar Budurwa Mu Gyara Mata

Tags: kuma mace kamar

BUDURCIN 'YA MACE


Wacce ta rasa Budurcinta wato Kamar bazawara ko Kuma budurwa da akayiwa ( fyade ) ko kuma Wata hanya daban. Mata da yawa suna aure cikin fargaba idan suka hadu da ( kaddara ta fyade KO kuma saduwa da namiji ) kuma hakan yayi sanadin rabuwarsu da budurcinsu don sun san maza da yawa sun fahimci hanyoyin da zasu gane mace idan ta rasa Budurcinta kuma Daga ( DAREN FARKO ) ango zai iya Fara canjawa amarya soyayyar sa harma wasu suna fadawa zuciyar su bazawara suka auro wato wani ya rigashi kwanciya da ita"_ Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* Ruwan dumi Bagaruwa Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki



KAYAN HADIN

ki daka garin zogale ki tankadeshi. Ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. Ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. Ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). Ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5 zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.

ILIMI NA MUSAMMAN 

kamar yanda kowa yasani gaban mace baya rabuwa da jika ko na ni ima ko kuma na cuta ya danganta da irin ruwan idan akace farin ruwa ana nufin fari kal me kamar ruwan famfo shine yake zama na ni ima kuma yanada yauki sannan yanada dandano wani kamar gishiri ya danganta da irin abunda mace kesha saidai mata da yawa farkon saduwa akwai wani farin ruwa me kamar nono dan kadan yana fitowa wannan wani ruwane wanda ba kowacce mace ke samuba domin da yawa mace daga ta fara haifuwa shikenan kuma wannan ruwane na musamman farar mace wani ruwan kuma yauki zakaga yanayi kuma haka kawai mace ko zance tayi da namiji zataganshi kuma me irin wannan ruwan bata taba bushewar gaba kuma daban take acikin mata 

shikuma ruwa na cuta haka kawai yake zuwa agaban mace kuma bayan farine me kamar majina zakaganshi guda guda wani kuma kamar zare zare kuma ruwan yana iya canja kala daban daban wani yakoma Green wani brown kuma sauda dama warinsa yana zama kamar na danye kifi akwai kuma me warin danyen kwai wani ruwan kuma kamar mace me ciki tana yawan ganinsa musamman bayan gama saduwa ko kuma bayan ta gama fitsari wannan shikuma dattine na mahaifa shima ba matsala bane dalilai da yawa suna saka mata kamuwa da ciwon sanyi saboda idan namiji yanada dashi zai iya sakawa mace ga kuma shiga kowanne toilet ko wajen tsugo a toilet sannan kuma koda mata hudune agida aka samu daya me wannan cutar tana iya sakawa sauran shiyasa mata masu hikima basa rabuwa da riga kafin cutar 

 


This post first appeared on Allhausanovels, please read the originial post: here

Share the post

Yadda Za'a Maido Da Budurcin 'Ya Mace Ta Dawo Tamkar Budurwa Mu Gyara Mata

×

Subscribe to Allhausanovels

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×