Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

[Sadiya Haruna] Maganar gaskiya babu wata Islamiyya da aka kai ni Daga bakin Mai ita....

 


Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumuntar nan Sadiya Haruna ta ce, babu wata makarantar Islamiyya da aka kai ta bayan da Hisbah ta kama ta.

Sadiya ta kuma bayyana yadda rayuwarta ta kasance lokacin da aka ɗaure ta a gidan yari sanadin Social Media.

Ta kuma ce, cece kucen da ake ganin tana yi a baya, nada alaka da ƙuruciya amma yanzu girma ya samu, ta yi cikakken hankali.

A cewarta yanzu haka akwai malaminta da yake zuwa har gida ya ke karantar da ita addinin Musulunci bisa raɗin kanta, kuma tana fahimtar karatun sosai.

Sadiya ta kuma yi bayani filla-filla kan ƙalubale da nasarorin da ta cimma a kafafen sada zumunta.

Ga cikakkiyar zantawarta da Freedom Radio👇





This post first appeared on Musa A Zage, please read the originial post: here

Share the post

[Sadiya Haruna] Maganar gaskiya babu wata Islamiyya da aka kai ni Daga bakin Mai ita....

×

Subscribe to Musa A Zage

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×