Hotunan katafariyar gadar nan mai hawa uku wato Muhammadu Buhari Three-layer Interchange wacce take Hotoro NNPC Roundabout
Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar shine ya samar da wannan katafariyar gadar duk a kokarin sa na ganin an samar da harkar sufuri mai kyau ga al’umar kano da kuma baki masu shigowa musamman yan kasuwa dake zuwa harkokin kasuwanci daga makwabtan jihohi.
Related Articles
An kaddamar wannan gadar a yau Litinin 30/01/2023
Aminu Dahiru
SSA Photography 📸
30th January, 2023