Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

YADDA ZAKA CIKE YIN RIJISTAR NEMAN AIKIN DAN SANDA 2022 .


 YADDA AKE YIN RIJISTAR NEMAN Aikin Dan Sanda 2022 .


Da farko dai tabbatar da cewa kana da email ko Gmail da yake aiki akan wayar ka.


♦️Zaka shiga yanar gizon nan idan ya bude sai ka shiga apply 👇

 http://www.recruitment.psc.gov.ng


♦️Idan ka shiga apply sai kayi register da email sannan ka shigar da password wanda ba zaka manta ba .


♦️Idan kayi register zasu tura maka da sako ta email din da kayi rijista kaje ka tabbatar da sakon da aka aika shi zuwa email dinka.


♦️Zasu bukace mutum ya shigar da NIN NUMBER dinsa da zarar shekarunka sun kai 26 babu damar mutum ya nema saidai yayi hakuri ko yaje a rage masa yawan shekarun dake jikin National I'd dinsa.


♦️kana cigaba da cikawa zasu nuna maka Zaka shigar da dukkan takardun ka da zaka nemi aikin dasu .



This post first appeared on Musa A Zage, please read the originial post: here

Share the post

YADDA ZAKA CIKE YIN RIJISTAR NEMAN AIKIN DAN SANDA 2022 .

×

Subscribe to Musa A Zage

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×