Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Hukumar NiTDA Zata Horar Da Matasan Nigeria 1million A Bangaren Artificial Intelligence and Robotics

 Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.


Hukumar bunkasa fasahar sadarwabta nigeria wato NiTDA zata dauki nawin horas da matasan nigeria guda million daya domin basu horo a Bangaren Artificial Intelligence and Robotics.

Kamar yadda wannan hukumar ta saba gabatar da wannan shirin a yanzuma ta shirya tsab domin sake gabatar dashirin a karo na 11


Yanda tsarin yake, daga dan shekara 15 zuwa sama sannan kuma dalibai dama masu NYSC zasu iya cikawa



Tsarin bangare biyu ne akwai Beginner’s level da kuma

Intermediary level


Dan haka duk wanda yake bukata saiya cika wanda yayi dede da ra,ayinsa, misali idan baka da kwarewa a harkar da za a koyar Saika Zabi beginners idan kuma kana da sani a harkar saika cika intermediary


Domin cikawa ga jerin link dinnan guda biyu a kasa saika zabi naka ka cika:


Beginner level: https://bit.ly/3SvJ2Zy


Intermediary level: https://bit.ly/3Szm17R


Lokacin rufewa: 1/9/2023






This post first appeared on Personal, please read the originial post: here

Share the post

Hukumar NiTDA Zata Horar Da Matasan Nigeria 1million A Bangaren Artificial Intelligence and Robotics

×

Subscribe to Personal

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×