Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Sojojin Nijar sun yi Allah-wadai da takunkuman ECOWAS

Sojojin Nijar Sun Yi Allah-wadai Da Takunkuman ECOWAS

 Gen. TchianiJagoran juyin mulkin da aka yi Nijar ya yi Allah-wadai da takunkuman da ƙungiyar ECOWAS ta sanyawa ƙasar, yana mai bayyana su a matsayin abin da ya saɓawa doka da kuma rashin adalci.Cikin wani sako da ya gabatarwa al'ummar ƙasar ta talbijin, janar Abdoramane Tchiani, ya ce gwamnatinsa ba zata yarda ƙasashen yamma ko na yankin Afirka su matsawa ƙasarsa lamba a kan a mayar da Bazoum



This post first appeared on Newsblog, please read the originial post: here

Share the post

Sojojin Nijar sun yi Allah-wadai da takunkuman ECOWAS

×

Subscribe to Newsblog

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×