Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Gwamnan Jigawa Umar Namadi, Ya Kaddamar Da Sabbin Malaman Makaranta Guda 1,000.

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya kaddamar da sabbin Malaman Makaranta Guda 1,000 da ya dauka a fadin jihar Jigawa karkashin tsarin J-Teach ta ma’aikatar ilmi.   Gwamnan ya jagoranci taron kaddamar da sabbin Malaman ne a yau Talata a babban dakin taro na Ahmadu Bello da ke cikin sakateriyar gidan Gwamnatin jihar da …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Gwamnan Jigawa Umar Namadi, Ya Kaddamar Da Sabbin Malaman Makaranta Guda 1,000.

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×