Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Sojojin Nijar Sun Mutu A Hatsarin Mota A Lokacin Da ‘Yan Ta’adda Suka Kai Wani Hari

Ma’aikatar tsaron jamhuriyar Nijar ta tabbatar da mutuwar Sojojin kasar kimanin 5 sanadiyar Hatsarin Mota a dai dai lokacin da wani harin ta’addancin da aka kai a madatsar Kandaji da ke jihar Tilabery ya hallaka wasu sojoji 7, sannan wasu 7 suka ji rauni.   NIAMEY, NIGER – Lamarin ya faru ne a yayin da …



This post first appeared on Alfijir Media, please read the originial post: here

Share the post

Sojojin Nijar Sun Mutu A Hatsarin Mota A Lokacin Da ‘Yan Ta’adda Suka Kai Wani Hari

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×