Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

A.A Rano ya musanta sayar da man fetur Naira 400/ lita

Tags: rano sayar fetur


Hukumar gudanarwar kamfanin A. A Rano Nigeria Limited ta musanta cewa tana sayar da man fetur a kan farashin N400 a kowace lita.

Jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa jita-jitar cewa A.A. Rano na sayar da man fetur a kan kudi N400 ya yi ta yaɗu a shafukan sada zumunta daban-daban.

Sai dai kuma da ya ke mayar da martani ga wannan jita-jita, kamfanin, a wata sanarwa da ya fitar a shafinsa na sada zumunta, ya bayyana rahoton a matsayin yaudara.

Click to Apply for a Job Online 

Mahukunta a AA Rano sun yi watsi da labaran karya da yaudara na sayar da man fetur a kan kudi N400 a wasu tashoshin da aka zaba.


"Ku yi watsi da wannan labarin na karya gaba dayansa," in ji sanarwar.



This post first appeared on Asua Daily Post, please read the originial post: here

Share the post

A.A Rano ya musanta sayar da man fetur Naira 400/ lita

×

Subscribe to Asua Daily Post

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×