Kasafin Kudi: Buhari Ya Umarci Shugaban Hukumomin Gwamnati Su Bayyana Gaban Majalisa
Shugaba Muhammad Buhari ya umarci shugabannin hukumomin gwamnati kan su gaggauta bayyana gaban majalisar… Read More
A yammacin yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da takwaransa na kasar Aljeriya Abdelmadjid Tebboune dake ziyarar aiki a nan birnin Beijing.Xi Jinping ya yi nuni da cewa, Sin ta… Read More
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa tauraron Kannywood, Abba El-Mustapha a matsayin Sakataren Gudanarwa na hukumar tace fina-finai ta jihar Kakakin Gwamnan, Sanusi Bature Dawa… Read More
Gaskiya ina fahimtar akwai gyara ko kuskure a matakan da ECOWAS ta ‘dauka akan lamarin juyin Mulkin kasar Nijar. ‘Kungigar hadin kan cigaban kasashen Africa ta Yamma (ECOWAS) ko… Read More
Yayin da wa’adin kwana bakwai da ƙungiyar ECOWAS ta bai wa sojojin da suka ji juyin mulki a Nijar su mayar da mulki ga hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum ke cika… Read More
Tsohon gwamnan na jihar Kano ya ce, tunda yanzu shi ne ke kula da lamurran jam'iyyar, to Kwankwaso zai iya sauya shekarsa. Ganduje ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da wasu kafafen ya… Read More
Wasu daga cikin malaman da za su yi limanci a masallacin Harami a lokacin azumin na bana.Hukumomin Saudiyya sun fitar da jerin sunayen limaman da za su jagoranci sallolin Tarawi da Tuhajjud… Read More
Sojojin da suka yi wa Nijer juyin mulki, sun sha alwashin kashe hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum in har makwabtan kasashe kamar ECOWAS suka yi yunkurin daukar matakin soja a kansu… Read More
DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnati ta hana sayar da finafinai fassarar Indiya a Kano HUKUMAR Tace Finafinai ta Jihar Kano ta dakatar da sayar da finafinai fassarar Indiya da ma sauran… Read More
Tawagar kungiyar kasashen yammacin Afrika ECOWAS, ta samu nasarar ganawa da hambararren shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum. Janar Abdulsami Abubakar Mai Ritaya, da mai alfarma Sarkin… Read More
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya karkashin shugaba Bola Tinubu ta bai wa kowacce jiha ta kasar da babban birninta Abuja naira biliyan biyar don rage radadin janye tallafin fetur
Ga bayanan abubu… Read More
Mutum bakwai ciki har da wata yarinya ‘yar shekara shida sun mutu, yayin da Rasha ta harba wani makami mai linzami kan wani ɗakin wasanni a birnin Chernihiv da ke arewacin Ukrain… Read More
Shugaban Wagner sojojin hayar nan ta Wagner, Yevgeny Prigozhin ya mutu a wani hatsarin jirgin sama, tare da ƙarin mutum tara a cikin jiragen sama a Rasha. An yi imani yana cikin jirgin… Read More
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da ministocinsa a ranar Litinin, kimanin wata uku bayan kama aiki. Majalisar ministocin mai ƙunshe da mutum 45 na cike da tsofaffin gwam… Read More
Alison-Maduke ta rike mukamin ministar mai a zamanin mulkin tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan daga 2010 zuwa 2015. WASHINGTON, D.C. — Wata kotu a Birtaniya ta tuhumi t… Read More
Saurari shirin Tumbin Giwa na tasha Voice of Arewa VOA Shirin Tumbin Giwa shiri ne da Aliyu Muhammad Tukur Binkola ya shirya kuma zai rika gabatarwa a kowace hutun karshen mako. Sannan… Read More
Daga Mali zuwa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ƙasashen da mayaƙan Wagner ke aiki a cikinsu za su yi taka-tsantsan game da mutuwar shugabanta Yevgeny Prigozhin. Akwai dubban maya… Read More
Tinubu ya gudanar da shiri na buɗe gidajen mai 9,000 a ranar Litinin domin tallafawa mutane. Gwamnatin Tarayya na nemi shawarar bude ssu cikin sudubu goma da ake da su a karkashin kari… Read More
Shugaban Najeriya ya tattauna ta waya da Firaministan Kanada Justine Trudeau, inda suka duba halin da dimokuraɗiyya ke ciki a Afirka. Shugaban Najeriya ya tattauna ta waya da Fi… Read More
Mutum uku sun rasu sakamakon mamakon ruwan sama da aka samu a yankin Dakingari na karamar hukumar Suru na jihar Kebbi. Jaridar Daily Trust ta ruwaito Shugaban karamar hukumar ta Suru… Read More
Masu haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba 30 ne suka mutu bayan ƙasa ta rufta kansu a ƙaramar hukumar Kuje da ke Abuja babban birnin Najeriya. Shugaban ƙar… Read More
Tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara himma wajen kawo sauyi a kasar, yana mai cewa ƴan Najeriya na son ganin an samu sauyi cikin gaggawa… Read More
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA sun ce sun kama bama-bamai kimanin 399 daga hannun wani mutum a kan hanyar Mokwa-Jebba a ranar 7 ga watan… Read More
Shugaban Majalisar Wakilan Amurka ya ce Majalisar za ta ƙaddamar da bincike kan batun tsige shugaba Joe Biden a hukumance. Kevin McCarthy ya ce binciken zai mayar da hankali ne… Read More
Ƙungiyoyin magoya bayan NNPP a Katsina sun amince da korar Kwankwaso tare da shan alwashin ƙona jar hula Gamayyar ƙungiyoyin magoya bayan jam’iyyar NNPP a jihar… Read More
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin sake duba hanyoyin bada tallafi domin dakile radadin cire tallafin man fetur.A cikin wata sanarwa da Dele Alake ya fitar a ranar Talata a Abuja… Read More
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce ƙasarsa za ta janye jakadanta da ke Nijar tare da sojojinta da ke ƙasar da ke yankin Sahel, bayan juyin mulkin da sojojin na Nijar suka yi w… Read More
Wani ɓangare na harabar kotun ƙolin Najeriya da ke birnin Abuja ya kama da wuta a safiyar ranar Litinin. Shugaban Hukumar agajin gaggawa a Yanklin Birnin Tarayya, Abbas Idr… Read More
Masana kan al’amuran tsaro sun yi gargadin cewa rashin hadin Kan Gomnatoci aiki tare tsakanin hukumomin gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan kokarin samar da tsaro a yankin Are… Read More
DA DUMI DUMINSA: Fitaccen ɗan ƙwallon Duniya Christiano Ronaldo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda hukumomin ƙasar Saudiyya suka hana shi zuwa Masallacin Harami don ya yi… Read More
Shugaba Tinubu Ya Buƙaci Kotu A Ƙasar Amurka Ta Sake Duba Hukuncinta Na Bada Umarni Ga Jami’ar Chicago Ta Bayyanawa Atiku Bayanan Karatunsa Shugaban Nageriya Bola Ahm… Read More
Shugaban gwamnatin sojin Burkina Faso ya ce yin zaɓe ba shi ba ne fifikonsu ba a yanzu, kuma ba za a gudanar ba har sai yanayin tsaro ya ingnata. Kyaftin Ibrahim Traore na waɗanna… Read More
Cikakken Jawabin Shugaba Bola Tinubu Na Yau A Ranar Murnar Samun ‘Yancin Kan Nijeriya ‘Yan uwana ‘yan Najeriya, Ina farin cikin yi muku jawabi a yau, ranar cikar ka… Read More
Shugaba Tinubu ya yi wa ma’aikatan Najeriya karin albashi na wucin gadi. Daga Janaidu Amadu Doro Shugaban ya sanar da hakan ne a jawabinsa ga ’yan Najeriya na cika… Read More
Tsohon shugaban Najeriya, Shugaba Buhari ya bayyana damuwa game da wani labari da ake ta yayatawa, inda aka ruwaito, tsohon mai ba shi shawara na musamman kan harkokin watsa labarai, Mista… Read More
Wata kotu a Amurka ta umurci Jami’ar Jihar Chicago da ta bai wa Atiku Abubakar damar ganin takardun karatun Shugaban Najeriya Bola Tinubu. Alkaliyar kotun, Nancy Maldonado, ta… Read More
Buhari ya taya Yana tayaku Murnan Yanci, Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya miƙa sakonsa na murnar bikin cika samun ƴancin kai ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kuma al&r… Read More
Najeriya ta cika shekara 63 da samun ƴancin kai a ranar ɗaya ga watan Oktoban 2023, kasancewar ta samu ƴancin ne a ranar ɗaya ga watan Oktoban shekarar 1960. Lama… Read More
Jami’ar Jihar Chicago da ke Amurka ta saki takardun karatun Shugaba Bola Tinubu, bayan da ɗan takarar shugaban ƙasar a a 2023 ƙarƙashin jam’iyyar PDP Atiku A… Read More
Balarabe Abbas Ya Maye Gurbin Nasir El-rufai A Matsayin Minista. Daga Abbakar Aleeyu Anache Shugaban majalisar dattawan Najeriya ne Godswill Akpabio ya sanar da sunayen mutum… Read More
DA DUMI DUMINSA: El-Rufai Ya Watsar Da Kujerar Minista Da Tinubu Ya Ba Shi Daga Comr Nura Siniya Tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai, ya yanke sha’awar cewa ba zai kar… Read More
Ministan shugaban Najeriya Bola Tinubu, Balarabe Abbas Lawal wanda ya yanke jiki ya faɗi lokacin da ake tantance shi ranar Laraba a zauren majalisar dattijai ya ce gajiya ce ta sanya s… Read More
Gwamnatin Shugaban Amurka Biden ta yi amfani da ikonta na zartarwa wajen tsallake wasu dokoki 26 na tarayya, don ci gaba da aikin gina katanga a iyakar kasar da Mexico, da zummar rage kwara… Read More
Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaɓen Najeriya na 2023, Atiku Abubakar, ya bukaci sauran Yan takara na hamayya, Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso su ha… Read More
Atiku na son kotun ƙoli ta ba shi damar shigar da sabuwar shaida kan Tinubu Daga Ahmad Tijjani Bawage ATIKU ABUBAKARCopyright: ATIKU ABUBAKAR Ɗan takarar jam’iyyar PDP a za… Read More
Hukumar kwastam a Najeriya ta ce ta kama duro 1,600 na tumatir ɗin da ya lalace wanda aka sanya cikin wasu kwantenoni guda 20 a jihar Legas. An kama kwantenonin ne a tashar jira… Read More
Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim ya kai ziyarar gani da ido yayin da shirye-shiryen auren Matasa da Zawarawa a Kano yayi Nisa. Kamar yadda kuke gani, ga Shehin Malamin nan kusa da buhunhunan s… Read More
Abin Da Ya Sa A Yanzu Buhari Yake Rayuwar Nadama — Solomon Dalung Buhari mutumin kirki ne wanda ya aminta da makusantansa amma suka bata masa suna. Tsohon Ministan Wasanni da Ci gaban… Read More
An yanke wa Manjo-Janar Umar Muhammad hukuncin daurin shekara bakwai kan satar dukiyar kamfanin kula da kadarorin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya Shugaban Alkalan Kotun sojin, Manjo-Janar Ja… Read More
Hukumomin sojin Najeriya sun ce za a kwashe wasu bama-bamai da basu fashe ba bayan sun gano su a wurin da fashewar bam ta tashi bisa kuskure a Ikeja, sama da shekaru 21, dasuka gabata. &nbs… Read More
Rundunar sojin Najeriya ta ce kashe yan bindiga fiye da 100 a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara da ke Arewa Maso Yammacin kasar. Wannan na zuwa ne bayan babban hafsan sojin Najer… Read More
An Damfari Matar Sarkin Bichi Surukar Sarkin Kano, matar Sarkin Bichi ta maka abokin kasuwancinta a kotu kan damfarar kudin da ta zuba jari Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero Daga Lubab… Read More
Muhimman Abubuwa 5 Kan Sabon Shugaban EFCC Ola Olukoyede Sakataren EFFC, Ola Olukoyede ya zama sabon shugabanta, Muhammad Hassan Hammajoda kuma ya zama sakatare Tsohon Sakataren Hukum… Read More
Hukumomin tsaron Jamhuriyar Nijer sun bada sanarwar kashe gomman ‘yan ta’adda yayinda sojoji 6 suka rasu wasu 18 suka ji rauni sakamakon gumurzun da aka yi a arewacin jih… Read More
Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta ce ta daƙile wani yunƙurin hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum na tserewa tare da iyalinsa a ranar Alhamis. Ana tsare da Baz… Read More
Bai Kamata Shugaban Kasa Ya Rika Nada Shugaban INEC Ba – Jega Ya kuma bukaci a mayar da tura sakamakon zabe ta intanet ya zama wajibi Daga Abdullateef Salau Da Sani Ibrahim Paki… Read More