Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Blog Directory  >  Blogging Blogs  >  Alfijir Media blogging Blog  > 

Alfijir Media Blog


alfijir.com
Alfijir.com is a non-profit website founded by us. By the first of 2023, we had the idea of setting up a website to share our knowledge about apps for Android and everything related to technology. And then Alfijir.com was born.
2023-09-20 08:28
Al’ummar Najeriya na fama da matsaloli na hauhawar farashi da tsadar rayuwa abin da wasu masu lura da al’amura ke nuna cewa jama’a na bin wasu hanyoyi domin su tsira da ra… Read More
2023-09-11 10:06
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA sun ce sun kama bama-bamai kimanin 399 daga hannun wani mutum a kan hanyar Mokwa-Jebba a ranar 7 ga watan… Read More
2023-09-09 11:41
Girgizar kasar ta yi kamari ne a wani yanki mai tsaunuka mai nisan kilomita 71 da garin Marakesh a cewar hukumar kula binciken yanayin kasa ta Amurka.   Da misaflin karfe 23:11 na agog… Read More
2023-09-09 08:11
Best 2023 Message to All Nigerian People: A Hope and Unity Join us in Best 2023 Message as we embark on a journey of hope, unity, and empowerment for Nigeria. Together, we can build a brigh… Read More
2023-09-04 11:22
Mutum uku sun rasu sakamakon mamakon ruwan sama da aka samu a yankin Dakingari na karamar hukumar Suru na jihar Kebbi.   Jaridar Daily Trust ta ruwaito Shugaban karamar hukumar ta Suru… Read More
2023-08-31 04:56
Shugaban Najeriya ya tattauna ta waya da Firaministan Kanada Justine Trudeau, inda suka duba halin da dimokuraɗiyya ke ciki a Afirka.   Shugaban Najeriya ya tattauna ta waya da Fi… Read More
2023-08-24 11:05
GWAMNAN KANO YAYI ABIN A YABA   Bugu da ƙari cikin zaman da majalisar zartarwa ta gudanar a jiya laraba karkashin jagoranci na, majalisar zartarwa ta amince da abubuwa kamar haka:… Read More
2023-08-23 10:13
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da ministocinsa a ranar Litinin, kimanin wata uku bayan kama aiki.   Majalisar ministocin mai ƙunshe da mutum 45 na cike da tsofaffin gwam… Read More
2023-08-11 06:00
Sojojin da suka yi wa Nijer juyin mulki, sun sha alwashin kashe hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum in har makwabtan kasashe kamar ECOWAS suka yi yunkurin daukar matakin soja a kansu… Read More
2023-08-09 08:23
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun Cikin daren da ya gabata ne ‘yan ta’adda suka shiga Gidan babban Malami a birnin Gombe, wato Sheikh Ibrahim H. Musa da aka fi sani da (Al-bani… Read More
2023-08-07 18:41
Gwamnatin Kasar Chadi ta ce ba za tura Sojojin ta Nijar domin bai wa Sojojin ECOWAS gudunmawar dawo da dimukuradiyya ba. Gwamnatin kasar Chadin ta ce ba za ta shiga cikin ayarin kasashen na… Read More
2023-08-07 14:36
Bayan cikar wa’adin da kungiyar kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ko CEDEAO ta gindaya wa gwamnatin mulkin sojan Nijar na maido da zababbiyar gwamnati dimukradiyya, an shiga hali na… Read More
Gargadin PDP Ga Tinubu Akan Nijar
2023-08-06 11:31
JUYIN MULKIN NIJAR: Sulhu Shine Mafita, Ba Yaki Ba, Sakon Gwamnonin PDP Ga Tinubu   Kungiyar Gwamnonin jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Sanata Bala Abdulkadir Mohammed na jihar… Read More
AN FASA RUMBU A ADAMAWA
2023-07-30 15:32
ABINDA YA FARU A JIHAR ADAMAWA Dazu gungun Mutane maza da mata manyan da kanana a birnin Yola jihar Adamawa sun fasa rumbun ajiyar abinci na Jihar Adamawa suja dasa wawa Jami’an tsaro… Read More

Share the post

Alfijir Media

×

Subscribe to Alfijir Media

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×