Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Kasafin Kudi: Buhari Ya Umarci Shugaban Hukumomin Gwamnati Su Bayyana Gaban Majalisa

Kasafin Kudi: Buhari Ya Umarci Shugaban Hukumomin Gwamnati Su Bayyana Gaban Majalisa

Shugaba Muhammad Buhari ya umarci shugabannin hukumomin gwamnati kan su gaggauta bayyana gaban majalisar tarayya don yin bayani game da bukatun da suka gabatar a cikin kasafin kudin bana.

Shugaban ya bayar da wannan umarnin ne a jiya bayan da shugabannin majalisar a karkashin jagorancin Sanata Bukola Saraki suka ziyarce shi a fadarsa inda suka koka kan yadda shugabannin hukumomin gwamnati ke kin bayar da hadin kai ga majalisar a kokarin da take yi na ganin ta kammala aikin kasafin kudin.

The post Kasafin Kudi: Buhari Ya Umarci Shugaban Hukumomin Gwamnati Su Bayyana Gaban Majalisa appeared first on Leofirms.This post first appeared on Leofirms, please read the originial post: here

Share the post

Kasafin Kudi: Buhari Ya Umarci Shugaban Hukumomin Gwamnati Su Bayyana Gaban Majalisa

×

Subscribe to Leofirms

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×