Get Even More Visitors To Your Blog, Upgrade To A Business Listing >>

Gwamnatin Tarayya ta bada hutun ranar ma’aikatan

A cewar jaridar The Punch, Gwamnatin Tarayya ta bada hutu a ranar Litinin 2 ga watan Mayu na 2016, a matsayin ranar Ma’aikata. Ministannharkokin cikin gida, AbdurrahmanDanbazau ne ya bada sanarwar. Shugaban kasar najeriya, Muhammadu Buhari Ya kuma yi jinjina ga ma’aikatan najeriya akan kokarin da suke nunawa da kuma dagewa akan manufar canjin da […]



This post first appeared on Wetinhappen.com.ng | Wetinhappen.com.ng Is The Mos, please read the originial post: here

Share the post

Gwamnatin Tarayya ta bada hutun ranar ma’aikatan

×

Subscribe to Wetinhappen.com.ng | Wetinhappen.com.ng Is The Mos

Get updates delivered right to your inbox!

Thank you for your subscription

×